Mai Taimako Na (My Helper) – Solomon Lange

 

VERSE

Ko cikin duhu, ko cikin dare
Bazanji Tsoro ba mai ceto
Oh ya Yesu Masoyina eh
Ko a tudu, ko cikin kwari
Kana tare da ni eh eh he
Eh eh he Masoyina
Ko cikin yaki,
Bazaka Yashe ni ba Masoyina
Eh eh he Masoyina
Ai na Kira Sunan ka
You heard my Voice
And you Lifted my Head
Eh eh he Masoyina

CHORUS

Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Bazan Ji Soro Ba
Mai Taimako Na, mai Taimako Na

VERSE

Ko a Cikin Duhu, Ko Cikin Dare
Bazanji Tsoro ba,
Eh eh he Masoyina
Ko Cinki Yaki, ko Cikin Yunwa
Bazaka Yashe ni ba, ya Yesu
Eh eh he Masoyina
Kai ka Fanshe ni,
Daga Aikin Duhu Masoyina
Ai Kaine mai Fansata
Duk wanda ya kira Sunanka
Bazayaji Kunyaba Masoyi
Ai kaine Masoyinmu

Top